Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Kwamitin Ayyuka na jam'iyyar ta PDP reshen jihar Kaduna ta yanke hukuncin dakatar da 'ya'yan jam'iyyar bayan binciken farko da ta fara yi na ladabtar da su.
Daruruwan matasa ne suka fito suka tare kofar da ta sada kasashen biyu suna kira ga gwamnatin Najeriya da Nijar su dauki mataki a kan yan bindigan cikin gaggawa
Ana kuma ganin cewa wasu daga cikin maaikatan lafiya suna kyashin duba marasa lafiya saboda tsoron kamuwa da cutar ta korona kamar yadda The Nation ta ruwaito.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin Shugaban kasar Guinea Bissau, Umaro Sissico Embalo a yau Asabar. Dokar nesa-nesa da juna ta yi aiki a hotunan.
Tsohon dan majalisar jihar Kaduna, Yakubu Bityong, ya rasu a ranar Juma'a da dare. Bityong ya wakilci mazabar Kaura tsakanin 2011 zuwa 2019 a majalisar jihar.
Gwamnan jihar, Aminu Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Mustaha Inuwa ya fitar.
Yan kasuwan, mafi yawansu daga kasuwar Kantin Kwari da Kofar Wambai sun koma unguwanni a Fagge inda suka baje kolinsu kuma babu bayar da tazara tsakaninsu.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 288 da suka fito daga jihohin Najeriya.
Wata babbar kotu a Zamfara ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani mutum da ya aka samu da laifin kashe mahaifiyarsa da yan uwansa mata biyu.
Aminu Ibrahim
Samu kari