Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya bai wa jama'ar jiharsa tabbacin cewa manoman jihar sai sun koma gonakinsu a bana, kamar yadda suka tsara da izinin Allah.
Masu gidajen biredi na jihar Legas sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta shiga lamarinsu a kan yadda kayayyakin aikinsu ke tashi.Hakan zai iya shafar farashin.
Gwamnatin jihar Kano ta yi wa majami'u 31 na jihar feshin hana yaduwar cutar coronavirus, Gwamna Abdullahi Ganduje ya bayyana hakan a gidan gwamnatin jihar.
Sabbin alkalluma da hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya, NCDC ta fitar a daren Talata sun nuna cewa masu dauke da korona yanzu haka a kasar sun kai
Ministan wutar lantarki na Najeriya, Mohammed Sale ne ya amince da sallamar a ranar Talata inda ya nada Sule Abdulaziz don aiki a matsayin mukaddashin shugaban.
Dakarun sojin saman rundunar Operation Lafiya Dole sun halaka 'yan ta'addan Boko Haram da har yanzu ba a san yawansu ba. Sun kurmushe motocin yaki biyu a yankin
A daren da ya gabata ne 'yan ta'adda suka kai hari wani sansanin jami'an tsaro da 'yan ta'addan suka dade suna kallo a yankin Diffa da ke jamhuriyar Nijar.
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar ta mika sakon taaziyarsa da mutanen garin Patigi da yayan All Progressives Congress (APC) game da rasuwar dan siyasan.
El Rufai ya koka kan yadda wasu jamian tsaro ke karbar kudi a hannun direbobi suna barinsu su shigo Kaduna duk da dokar hana zirga zirga da gwamnati ta saka.
Aminu Ibrahim
Samu kari