Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Wani dan kasuwa, Iga Bale, a ranar Laraba ya roki kotun gargajiya da ke Nyanya Abuja ta raba aurensa da matarsa Liza a kan cewa ta rantse sai ta gallaza masa.
A makon da ta gabata, ya wallafa sako a dandalin sada zumunta inda ya nem magoya bayan shugaba Buhari su tallafa masa da Naira dubu dai-dai don yin sabon waka.
Rundunar sojojin Najeriya ta musamman na Operation Hadarin Daji ta yi nasarar kashe yan bindiga da dama sannan ta lalata kayayyakin zirga-zirgansu a wani harin
Hukumar NEMA ta fara rabon hatsi tan 3,659.7 ga gidaje 80,405 a jihar Sokoto a wani mataki na tallafa musu sakamakon da suka shiga yayin kullen annobar korona.
Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa ne sun kashe wani Alhaji Mai Yadi sun kuma sace ɗansa, Usman a garin Ƴankara dake ƙaramar hukumar Faskari a Katsina.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Talata ya yi alhinin rasuwar Sarkin Biu, Alhaji Mai Aliyu da ya rasu a ranar Litinin 14 ga watan Satumban 2020..
Mutane biyar sun riga mu gidan gaskiya sannan wasu mutane takwas sun samu raunuka sakamakon hadari mota da ya faru a jihar Ondo ranar Talata 15 ga watan Satumba
An yi garkuwa da wani tsohon sojan Amurka, Manjo Jide Ijadare (mai murabus) da wani mutum guda a masana'antarsa na sarrafa manja da ke Ijan-Ekiti a karamar huk
'Yan bindiga sun sace jami'in hukumar 'yan sandan farin kaya, DSS, tare da dansa mai shekaru 4 a ranar Asabar a Kaduna kamar yadda SaharaReporters ta ruwaito.
Aminu Ibrahim
Samu kari