Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli, sarkin Zazzau na 19 shine tsohon jakadar Najeriya a kasar Thailand. A ranar Laraba 7 ga watan Oktoban ne aka nada shi Sarkin Zazzau.
Shugaba kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana goyon bayansa ga tazarcen da gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ke neman yi a zaben da za ayi ranar Asabar
Yariman Zazzau, Munir Ja'afaru ya taya Ahmed Nuhu Bamalli murna bisa naɗin da aka masa matsayin sabon sarkin Zazzau. Yayi masa addua'r Allah ya masa jagora.
Mutum tara ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru a Kano kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Ganduje ya rantsar da sabbin kwamishinoni uku a hukumar zabe mai zaman kanta na jihar Kano, KANSEIC, kwamishinonin su ne, Muhd Rufai, Idris Geza da Aisha Bichi.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno a ranar Talata ya lissafa wasu hanyoyi da ya yi imanin idan sojoji sun bi za su iya cin galaba kan yan taaddan Boko Haram.
Gwamnatin tarayya ta bada umurnin masu amfana da shirin N-Power na Batch A da B da ba su samu kudadensu na watanni baya ba su tafi ofisoshin wakilansu na jihohi
Babban kotun jihar Ondo ta yanke wa wanda ya kafa cocin Sotitobire Praising Chapel, Fasto Samuel Babatude da aka fi sani da Alfa Babatunde hukuncin daurin rai d
Shugaba Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan Aliu, masana'antar masu nishadantarwa da gwamnatin jihar Ekiti bisa rashin fitacen mai wasan drama, Jimoh Aliu.
Aminu Ibrahim
Samu kari