Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya ce rashin tunani ne zai sa ace shugabanin mulkin soja ne sanadin matsalolin da ke adabar Najeriya.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Mista Agboola Ajayi, ya zargi gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu da bannatar da makuden kudaden da ya ke samu a jihar kowanne wata.
Gwamnan Niger Abubakar Bello a ranar Juma'a ya koka wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa mutanen jiharsa na rayuwa cikin bala'i saboda lalacewar tituna..
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da fasahar sadarwa ta zamani, ICT, don yaki da ta'addanci.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja a Najeriya, Janar Yakubu Gowon (mai ritaya) ya ce ya firgita a lokacin da ya zama shugaban kasa a ranar 1 ga watan Agusta ya
An tafi da Shugaba Donald Trump asibitin sojoji na Walter Reed. Hakan na zuwa ne bayan gwajin da aka yi wa shugaban na Amurka ya nuna ya kamu da cutar Covid 19
Wata kotu da ke Lokoja a ranar Juma'a 2 ga watan Oktoba ta bada umurnin ajiye wani mai rike da saurautar gargajiya mai shekaru 69, Momoh Nasir a gidan yari.
Shugaba kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin Dakta Yusuf Jibrin a matsayin shugaban asibitin koyarwa na Jamiar Tafawa Balewa, ATBUTH da ke Jihar Bauchi.
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai a ranar Alhamis ya sanar da sakin fursunoni 25, rage wa'adin wasu ciki har da waɗanda aka yanke wa hukuncin kisa da wasu laifukan
Aminu Ibrahim
Samu kari