Aminu Ibrahim
8480 articles published since 21 Agu 2017
8480 articles published since 21 Agu 2017
A Larabar nan ne 'yan daba suka yi dafifi a fadar Sarkin Legas, Rilwanu Akiolu da ke yankin Iga Idugaran, a birnin Legas, suka farfasa ababen hawa da sauran kay
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya yi magana game da harbin da aka yi yayin tarwatsa masu zanga-zangar EndSARS a daren ranar Talata a Lekki Toll Gate.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya shawarci shugaba Muhammadu Buhari da yayi wa masu zanga zanga jawabi. Ya gargadi cewa kada shugaban yayi amfan
Kungiyar makiyaya ta Meyetti Allah (MACBAN) ta bayyana aniyarta ta sake duba irin barnar da 'yan ta'adda suka yi a yankin kudu wanda tace suna fakewe da sunansu
Gwamnan Plateau Simon Lalonga ya kafa dokar hana fita ta awa 24 a kananan hukumomin Jos ta Arewa da Jos ta Kudu sakamakon ballewar rikici na zanga-zangar EndSAR
Akalla mutum uku ake kyautata zaton an kashe tare da jikkata wasu da dama a Dutse Alhaji dake Abuja, yayin da ƴan banga ke ci gaba da barnata dukiyoyi a Abuja.
Sufeta Janar na 'Yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya bada umurnin baza 'yan sandan kwantar da tarzoma a kasar don kare kayayyakin gwamnati da wasu ke bannatar
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kone wasu gine-gine a cikin sakatariyar karamar hukumar Ajeromi na jihar Legas.Sakataren watsa labarai na karamar hukumar
Majalisar Dattawa, a ranar Talata ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa 'yan Najeriya jawabi nan take a kan zanga-zangar da matasa ke yi a jihohin kas
Aminu Ibrahim
Samu kari