Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Gwamna Badaru Mohammed na jihar Jigawa ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin masarautar Dutse, Hameem Nuhu Muhammad Sunusi, a birnin Dutse, Jihar Jigawa.
Sani Abdullahi Shinkafi, jigon jam'iyya APC, a Zamfara ya ce dole Shugaba Buhari ya mutunta umurnin kotun kan cigaba da amfani da tsaffin kudi har karshen 2023.
Abdullahi Abacha, daya cikin yayan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, ya rasu yana da shekaru 36, Daily Nigerian ta rahoto.An
Dakarun sojojin na Operation Whirl Punch, da Dakaru na musamman na Bataliya ta 167 sun kashe wani dan ta'adda a Kaduna, sun kuma ceto mutane 14 daga aka sace.
Volodymyr Zelenskyy, shugaban kasar Ukraine, ya shiga jerin shugabannin kasashen duniya da suka taya zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu, murnar cin zabe.
Ekene Enefe, jigon APC ya ce hukumar INEC ba ta tura sakamakon zabe ta intanet ba don an gano akwai masu kutse na intanet da aka dako su daga Rasha da Israila.
Wata kungiya 'Concerned Edo Citizen Forum' ta yi kira ga jami'an tsaro har da DSS su kama shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Mahmoud Yakubu
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a zaben 2023, ya ce jam'iyyar APC da kanta ta yarda akwai magudi a zabe.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya karyata cewa ya fita daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, duk da ya ce yana matukar girmama Bola Tinubu.
Aminu Ibrahim
Samu kari