Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Dr Sadiq Amali na sashin nazarin halayar mutane a Jami'ar Tarayya ta Jigawa ya bayyana cewa ya yi hasashen za a kai hari gidan yarin Kuje, birnin taraya Abuja
Shugaban Jam'iyyar Allied Peoples Movement, APM kuma dan takarar shugaban kasarta a zaben 2023, Alhaji Yusuf Mamman Dantalle ya janye daga takarar shugaban kasa
Masu ruwa da tsaki da mambobin APC ta Jihar Zamfara ta bukaci a kawo karshen yan bindiga da rashin tsaro a matsayin sharadin zaben dan takarar APC, Bola Tinubu.
Yan sanda a jihar Ogun sun tsare wasu mutane biyu kan zarginsu da satar ragon babban sallah. Eid el Kabir, da aka fi kira da babban sallah a Najeriya zai fado
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna rashin jin dadinsa da hukumomin tattara bayanan sirri, bayan harin da yan ta'adda suka kai gidan yarin Kuje, Daily Trust ta rah
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara gidan gyaran hali da tarbiyya na Kuje da ke babban birnin tarayya, Abuja. Yan bindiga sun kai harin ne da abub
Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Abuja a ranar Laraba, 6 ga watan Yuli domin hallartar kungiyar cigaban kasa da kasa, IDA, ta Afirka a Dakar, Senegal. Shugaban
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, ya lashi takobin cire tallafin man fetur kuma ya juya akallar tattalin arzikin zuwa wasu bangarorin ida
Matasan Igbo karkashin kungiyar Ohanaeze Ndigbo Youth Council Worldwide, OYC, ta gargadi dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar kan duk wani shiri na
Aminu Ibrahim
Samu kari