Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Yayinda ake ci gaba da yaki da annobar coronavirus a fadin duniya, kasar Najeriya ta sake rashi na wasu manyan 'ya'yanta uku a yau Lahadi, 5 ga watan Yuli.
Mataimakin gwamnan jihar Oyo, Rauf Olaniyan ya halarci addu'an kwana takwas na mutuwar tsohon gwamnan jihar, Abiola Ajimobi amma aka hana shi shiga cikin gidan.
Annobar korona dai na ci gaba da yaduwa a kasashen duniya dama nan gida Najeriya, lamarin dai ya fi shafar masu kudi da jami'an gwamnati ciki harda gwamnoni.
Dakarun sojoji sun halaka 'yan ta'addan Boko Haram 75 a yankin arewa maso gabas, sun kuma samo muggan makamai tare da kama matan kwamandan Boko Haram su biyu.
Bayan hari da yan ta'adda suka kai kan jirginta, majalisar dinkin duniya ta yi Alla-wadai da hakan sannan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi bincike a kai.
Rashin ganin Lara Oshiomhole, uwargidar tsohon shugaban jam'iyyar APC da aka dakatar ta fito domin marawa mijinta baya a lokacin rikicin ya dasa ayar tambaya.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar sun nesanta kansu daga zargin samun alaka da Hushpuppi.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa wasu 'yan majalisar dokokin jihar Ondo na fama da rashin lafiya kuma sun ki zuwa gwajin korona duk da sun hadu da Akeredolu.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya nuna rashin jin dadinsa a kan yadda dattawan arewa suka yi watsi da dashen da Sadaunar Sakkwato ya kafa a yankin arewacin.
Aisha Musa
Samu kari