Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Kwamitin da ke biniken Ibrahim Magu, ya fadada tsarin bincikensa ta hanyar gayyatan manyan jami’an EFCC da sashin NFIU domin amsa wasu tambayoyi masu amfani.
Kwamitin daukan ma'aikata 774,000 da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ke shirin yi don rage talauci ta sanar da yawan gurbin da manyan gwamnati za su samu.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin Gwamna Atiku Bagudu ta amince da nadin wasu sabbin hakimai da shugaban masarauta, kwamishinan kananan hukumomi ne ya bayyana.
A kokarin da rundunar soji ke yi domin ganin ta kau da yan bindiga da miyagu a yankin arewa maso yamma, ta kaddamar da wani sabon aikin ragargaza a Sakkwato.
Gwamna Abdulrahman Abdulrazaq ya yi martani a kan mutuwar shugaban ma'aikatansa, Adisa Logun wanda korona ta kashe, ya ce wata biyu kenan bai sa shi a ido ba.
Labari da muke samu ya nuna cewa wasu manyan jami'an yan sanda da suke ganin sun kai sun fara kamun kafa domin maye gurbin Ibrahim Magu wajen shugabancin EFCC.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi Majalisar dattawa da ta sauya sunayen wasu jakadu biyu da ya gabatar masu da farko da wasu sabbin sunaye daga Anambra da Neja.
Rundunar yan sanda a jihar Oyo ta yi ram da gugun matsafa da su ka yi fice wajen kisan bayin Allah a yankin yankin Akinyele da ke Ibadan domin yin asiri da su.
Wani dan fashi da makami da rundunar yan sandan jihar Zamfara ta kama mai suna Abubakar Namalika, ya bayyana cewa ya kashe mutum bakwai kuma an bashi N5000.
Aisha Musa
Samu kari