Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Fadar shugaban kasa ta yi martani a kan bincike da ke gudana kan dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC, ta ce babu wanda ya fi karfin a bincike shi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sunayen wasu mutane zuwa majalisar dattawa domin a tabbatar da su a matsayin alkalan kotun babbar birnin tarayya, Abuja.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa mambobin majalisar dokokin jihar Ondo sun fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Ajayi Agboola kan zargi rashin da’a.
Mataimakin gwamnan Jihar Ondo, Ajayi Ogboola ya garzaya kotu domin hana majalisar dokokin jihar tsige shi daga kujerarsa bayan sauya sheka da ya yi daga APC.
Jam'iyyar adawar kasar ta PDP ta bukaci mukkadashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Magu ya yi murabus daga kujerarsa kan tuhumarsa da ake masa.
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da diyar wani babban jigon jam'iyyar APC, Alhaji Gimba Salihu Bako, a yankin Chiji da ke Abaji, babbar birnin tarayya.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano wanda ya kasance shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na APC a jihar Edo, ya ce shakka babu sune za su yi nasara.
Hukumar jarrabawar WAEC ta sanar da cewar daliban shi shida na sakandare za su zana jarrabawar kammala makaranta tsakanin 4 ga watan Agusta zuwa 5 ga Satumba.
Jami'an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun hana 'yan jarida shiga dakin taron fadar shugaban kasa inda a ciki ne ake tuhumar shugaban EFCC, Ibrahim Magu.
Aisha Musa
Samu kari