Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gabannin zaben gwamnan jihar Ondo, mambobin jam’iyyar Zenith Labour Party (ZLP) sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a birnin Akure.
Wasu yan bindiga sun kashe mutum biyar, ciki harda wani basarake a garin Wereng da ke karamar hukumar Riyom a jihar Filato, a yau Talata, 6 ga watan Oktoba.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido kasar Najeriya ta cimma wasu nasarori a cikin shekaru sittin, to amma ya ce nasarorin ba su kai yadda ya kamata ba.
Abdulsalami Abubakar, ya yi kira ga yan siyasa da su tabbatar da zaman lafiya da zabe na gaskiya a jihar Ondo gabannin zaben gwamna da za a yi a ranar Asabar.
Ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba, ne ranar da hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta tsayar domin gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo, tsakanin APC da PDP.
Jam'iyyar PDP ta shawarci gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da ya zauna lafiya da abokan hamayya a jihar wadanda ke da muradin aiki tare da shi don ci gaba.
A yayinda ake shirye-shiryen zaben gwamnan Ondo wanda za a yi a ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba, an samu hargitsi a tsakanin yan bangar siyasa a birnin Akure.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya amince da biyan albashi na musamman ga malamai, har ila yau ya kuma amince da kara masu wa'adi aiki daga shekaru 35 zuwa 40.
Sule Lamido ya ce dole ne shugabannin Najeriya su san cewa ta yi masu rana tsawon shekaru da dama, don haka hakkinsu ne su saka mata wajen ganin bata balle ba.
Aisha Musa
Samu kari