Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sha yabo a soshiyal midiya bayan an gano shi yana tarayya da fasinjoji masu karamin karfi a wani jirgin sama na kasuwa.
Gidan sarautan Barebare da Katsinawa a Masarautar Zazzau sun yi mubaya’a ga sabon Sarki Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, sun kai masa gaisuwa a yau Alhamis.
Taron majalisar ministoci ya amince a kafa masana'antu biyu na kera takalma da sutura da sarrafa leda a Janguza da ke Kano da Aba a Abia karkashin yarjejeniya.
Hankula sun tashi a yankin Igbo-Olomu na Ikorodu a jihar Lagas bayan rikici ya barke a tsakanin matasan Hausawa da Yarabawa, wanda ya yi sanadiyar zubar jini.
Maalisar dattawa ta ce rashin albashi mai tsoka ne ke sanya alkalai shiga harkar rashawa a yayin sauke hakokin da ya rataya a wuyansu na shari’a da adalci.
Sanata Ali Ndume ya shaida wa Babbar Kotun Tarayya a Abuja cewa, ya nemi tsohon Shugaban hukumar kudaden Fansho, Abdulrashid Maina, amma ya rasa inda yake.
Sanata Suleiman Abdu Kwari, ya taya sabon sarkin Zazzau, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli murnar nada shi a matsayin sarki da gwamnan Kaduna, Ahmed El-Rufai ya yi.
Labari da muke samu ya nuna cewa bayan nada shi a matsayin sabon sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Bamalli, ya shiga fadar masarautar a yau Laraba, 7 ga watan Oktoba.
Yan bindiga da ba a san ko su waye ba a daren ranar Talata, sun sace tsohon kwamishinan ilimi na jihar Nasarawa, Cif Clement Uhembe a gidansa da ke garin Lafia.
Aisha Musa
Samu kari