Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaba Buhari ya ce soke SARS matakin farko ne a sauye-sauye masu tsauri da zai aiwatar kan aikin ƴan sanda domin tabbatar da jami'an tsaro sun kare rayuka.
Al'umman garin Pegi da ke babbar birnin tarayya Abuja, sun gudanar da zanga-zangar lumana a safiyar yau Litinin, sun yi wa ofishin ministan birnin tarayya zobe.
Allah ya yi wa Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Mallaha, rasuwa a garin Gusau, a yau Litinin, 12 ga Oktoba.
Salihu Tanko Yakasai, mai bada shawara na Musamman akan harkokin yada labarai ga Gwamna Abdullahi Ganduje, ya yi martani a karon farko bayan dakatar da shi.
Wasu yan bindiga sun kai farmaki yankin Gundum Hausawa da ke garin Bauchi a ranar Lahadi, 11 ga watan Oktoba, sun halaka mutane biyu mace da namiji a harin.
Wasu masu garkuwda mutane sun sace mutane da yawa a wani hari da suka kai yankin Kuje, da ke babbar birnin tarayya, Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya nuna adawa ga dandazon yan Najeriya suka yi na neman a ruguza rundunar SARS, ya ce hakan ba alheri bane a gare su.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya na Operation Sahel Sanity sun yi nasarar kakkabe yan ta’adda a yankin arewa maso yamma, sun kuma kwato makamai da ceto mutane.
Jami'an yan sanda sun tarwatsa dandazon masu zanga-zangar neman a ruguza rundunar yan sandan SARS da harsasai, ruwan zafi da barkonon tsohuwa a birnin Abuja.
Aisha Musa
Samu kari