Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sarki Ahmed Nuhu Bamalli ne sarki na farko daga gidan mallawa cikin shekaru 100, tun bayan rasuwar kakansa Sarki Alu Dan Sidi, wanda ya rasu a shekarar 1920.
Wani matashi dan Najeriya ya nemi auren masoyiyarsa a filin gangamin neman a kawo karshen rundunar SARS wadanda ake zargi da tozarta matasa a fadin kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zuwa 2022 za ta hana shigo da madara cikin kasar kamar yadda ministan noma, Sabo Nanono ya bayyana a wani taro a birnin Abuja.
Jam'iyyar APC wacce ta sake lashe zaben gwamna jihar Ondo karo na biyu, ta kori mace daya da take da ita a majalisar dokokin jihar saboda zarginta da cin amana.
Gwamnatin jihar Borno ta hannun kwamishinan shari'a, Kaka-Shehu Lawan, ta nuna aniyarta na mayar da yan gudun hijira garin Baga, domin a cewarta akwai tsaro.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya nuna adawarsa a ka rushe rundunar yan sandan SARS da gwamnatin tarayya ta yi sakamakon koke-koken al'umman kasar.
A yayinda ake ci gaba da gudanar da zanga-zangar neman a ruguza rundunar SARS a fadin kasar, mun zakulo maku wasu abubuwan da ya kamata a kiyaye a yayin hakan.
A yayinda ake cci gaba da zanga-zangar neman a kawo karshen SARS a sassan kasar, Gwamna Babajide Sanwo-Oluya na Lagas ya ziyarci shugaba Buhari a fadar Villa.
Kungiyoyi daga yankin Kudu na ci gaba da tattaunawa da tanadi don ganin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika mulki ga dan yankin a zaben shugaan kasa na 2023.
Aisha Musa
Samu kari