Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Zanga-zangar kawo karshen rundunar SARS da SWAT ta koma rikici a ranar Talata, 20 ga watan Oktoba, sakamakon mamaye wajen da yan iska suka yi a jihar Filato.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya ce ya kamata shugaba Muhammadu buhari ya nuna damuwarsa ta hanyar biyan buƙatun masu zanga-zangar EndSARS.
Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, ta zargi babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, da wasu yan siyasar kudu da daukar nauyin zanga-zangar #EndSARS.
Daya daga cikin manyan jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Adamawa, Alhaji Adamu Muhammad, ya rasu a ranar Lahadi bayan fama da jinya .
Jarumar Kannywood, Rashida Abdullahi wacce aka fi sani da Rashida Maisa’a ta ce ita fa ba matar yara ba ce, don haka yara su guji cewa suna son ta da aure.
Majalisa na so a soke dokar da ke sauraron kararrakin zabe wadda ke hana shugaban kasa da gwamnan da aka zaba, saboda gibin wani kwalin ilimi na abokan takara.
Jami'an rundunar 'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa a kan masu zanga-zanga a Abuja bayan sun yi kokarin shiga Fadar Shugaban kasa ta Villa ta kofar baya.
Wasu miyagu cikin masu zanga-zangar a kawo karshen rundunar yan sandan SARS a jihar Lagas, sun kai wa jami'an yan sandan RRS hari a yau Litinin, 19 ga Oktoba.
Gwamnatin Godwin Obaseki na jihar Edo, ta saka dokar hana walwala na awa 24 bayan harin da wasu yan iska suka kai garin Benin a yayin zanga-zangar #ENDSARS.
Aisha Musa
Samu kari