Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Mabiya kafar sada zumunta ta Twitter sun yi wa Ali Nuhu, jarumin shirya fina-finan Hausa caa a kai saboda rashin shiga zanga-zangar neman a tsare yankin arewa.
Gwamnan jihar Osun, Adegboyega Oyetola, ya bayyana cewa yan daban da suka kai wa ayarinsa hari a yayin zanga-zangar kawo kasrhen SARS, kashe shi suka so yi.
Wani dan sanda mai bayar da hannu a titi domin hana cunkoson ababen hawa a garin Calabar, ya sha karrama daga wajen matasa masu zanga-zanga saboda kwazonsa.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmed Lawan ya dauki nauyin aurar da wasu marasa gata da marayu guda dari a kananan hukumomin Nguru da Karasuwa, Yobe.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shirya wa takwarorinsa na kasashen Senegal da Guinea Bissau liyafar cin abinci a yau Litinin, 15 ga watan Oktoba a fadarsa.
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya, Muhammad Adamu, ya gargaɗi duka 'yan sandan Najeriya kan amfani da ƙarfi ga masu zanga-zangar lumana, ya ce suna da yanci.
Masu iya magana kan ce guntun gatarin ka ya fi sari ka bani, hakan ce ta kasance ga wata mata, inda ta je shafin soshiyal midiya don nuna murnar mallakar mota.
Wasu mahara sun yi ajalin wani babban limamin masallacin Juma'a na garin Okofi da ke karamar hukumar Kogi ta jihar Kogi tare da wasu mutum hudu a harin sassafe.
Wasu batagari, da ake kyautata zaton yan daba ne dauke da makamai sun fatattaki masu zanga-zanga a kan halin da yankin arewacin kasar ke ciki a jihar Kano.
Aisha Musa
Samu kari