Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Bello Masari ya bayyana cewa mafi akasarin yan bindiga su kan je su haddasa tashin hankali a jihar Katsina sannan su koma mabuyarsu a jihar Zamfara.
Ministar ma’aikatar jin kai da inganta rayuwa, Sadiya, ta bayyana cewa ma’aikatarta ta ciyar da gidaje 127,588, a lokacin kullen annobar Korona a kasar nan.
Wata buduwar mai shekara 16 da aka bayyana sunanta da Bahijja Gombe ta kashe kanta a gidan da take aiki ta hanyar rataya a Kano. Bata bar hujjar kashe kanta ba.
Sarakunan sun bayyana rashin tsaro, talauci, jahilci da sauran kalubale, a matsayin abunda ke tabarbarar da ci gaban ilimin yara mata a jihohin arewacin kasar.
Addinin Musulunci ya samu karuwa yayinda wasu fastoci 42, da kuma manyan limaman bishop biyu tare da iyalansu suka amshi addinin a babban masallacin Abuja.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama mutane 720 inda aka same su da abubuwa daban-daban da suka hada da bindigogi kirar gargajejiya da harsasai.
Ana zargin ’yan sanda sun harbe wasu matasa masu suna Abubakar Isah da Ibrahim Sulaiman mai inkiyar Mainasara a unguwar Sharada da ke garin Kano a daren Asabar.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Samuel Ojebode a jihar Oyo, a ranar jiya Asabar, 14 ga watan Nuwamba.
Amaryar hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Na’ema ta aikewa mijinta Bashir Ahmad zafafan kalamai masu motsa zuciyar ma’abota soyayya a shafin Twitter.
Aisha Musa
Samu kari