Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
A yau Juma’a , 4 ga watan Disamba ne za a daura aure tsakanin jarumin Kannywood Nuhu Abdullahi da amaryarsa Jamila Abdulnasir a babban masallacin Alfurqan Kano.
Wasu yan bindiga da ake tunanin masu garkuwa da mutane ne sun kai mamaya wani gari a karamar hukumar Tafa na jihar Niger, sun kashe mutum daya da sace wasu 5.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki garin Gwaran da ke karamar hukumar Talatan Mafara da ke jihar Zamfara sun kashe hakimi da sace wasu mutane su takwas.
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta karɓi jirginta na biyu mai saukar ungulu kirar Mi-171E da gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta saya daga kasar Serbia.
Wasu ma'aurata sun sa yan Najeriya a soshiyal midiya darawa bayan bayyanar bidiyon liyafar bikinsu, an gano angon ya tunzura bayan amaryar ta cinye abincinsa.
Sanata Dino Melaye ya gargadi mambobin jam'iyyarsa ta Peoples Democratic Party (PDP) a kan zargin yunkurin da suke yi na kowa jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Kungiyar dattawan arewa da yawun kakakinta, Hakeem Baba Ahmed, ta sake sabonta kiraye-kiraye da take yi na neman shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi murabus.
Gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya samu goyon bayan dukkanin mambobin majalisar dokokin jihar a kan ya fito takarar kujerar shugaban kasar Najeriya a zaben 2023.
Yan kwanaki bayan mayakan Boko Haram sun yi wa manoma kisan kiyashi a garin Zabarmari da ke Borno, sojoji sun dagargaza mafakar shugabannin kungiyar a Sambisa.
Aisha Musa
Samu kari