Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tauraruwar fim din Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa wannan shekara ta 2020 ta zo da tarin kalubale na korona, karyewar tattalin arziki da kuma rashin tsaro.
Matsalolin tabarbarewar tattalin arziki na neman zame wa ‘yan Najeriya gaba damisa baya siyaki, yayin da aka wayi gari darajar dalar Amurka daya ta kai N500.
An samu rashin jituwa tsakanin yan majalisar wakilai bayan wani dan majalisa ya bukaci a gayyaci shugaban kasa Muhammadu Buhari zauren domin amsa tambayoyi.
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin harin da aka kai kan manoman shinkafa a garin Zabarmari da ke jihar Borno a ranar Asabar wanda yayi sanadiyar mutuwar 43.
Garba Shehu, mai magana da yawun Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa hakkin Shugaban ne ya ci gaba da barin shugabannin tsaro idan ya gamsu da aikinsu.
Kotun gargajiya da ke Ibadan, babbar birnin jihar Oyo ta rushe auren shekaru goma sha takwas btsakanin mata da miji sakamakon barazana ga rayuwa da mijin ke yi.
Shugaban majalisar dattijai ta kasa, Ahmad Ibrahim Lawan ya shawarci gwamnatin tarayya karkashin shugaba Muhammadu Buhari da ta sauya fasalin tsaro a yanzu.
Gwamnan jihar Borno ya shawarci tawagar gwamnatin tarayya da suka kawo masa jaje, da yi masa ta’aziyyar kisan gillan da Boko Haram suka yi wa manoma fiye da 40.
Gwamnan Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya nuna damuwarsa tare da yin jaje a kan kisan gillar da maharan Boko Haram suka yi wa wasu manoma a jihar Borno.
Aisha Musa
Samu kari