Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa a cikin sirri tare da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da kuma takwaransa na Yobe, Mai Mala Buni a Villa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya jadadda cewa jam’iyyar APC mai mulki ta shirya mikawa PDP mulki a zaben 2023 domin a cewarsa hakan ne muradin yan Najeriya.
Legit.ng ta bankado jerin fina finan Hausa na masana’antar Kannyood guda takwas da suka shahara a 2020 tare da jerin sunayen masu daukar nauyinsu har su biyar.
Cif Olusegun Osoba, tsohon gwamnan jihar Ogun ya bayyana cewa yankin kudu ce za ta samar da dan takara a jam'iyyar APC saboda akwai yarjejeniyar da aka kulla.
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa a Najeriya (NCDC) ta bayyana cewa an samu karin mutum 1,354 da suka kamu da annobar korona ranar Talata, 5 ga Janairu.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya yi ikirarin cewa wasu masu siyasan a mutu ko ayi rai ne ke hada kai da yan bindiga don tarwatsa Najeriya saboda son mulki.
Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta ya jinjina wa gwamnatin tarayya karkashin Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan fara shirin ayyuka na musamman a fadin kasar.
Jam’iyyar PDP ta yi watsi da rade-radin cewa wasu gwamnoninta daga yankin kudu maso gabas na shirin sauya sheka zuwa jam’iyyar All progressives Congress (APC).
Gwamnatin Katsina ta dage cewa sam ita bata biya masu garkuwa da mutane kowani kudin fansa don sakin daliban makarantar sakandare na kimiyya da ke Kankara ba.
Aisha Musa
Samu kari