Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
A yayinda ake tsaka da barkewar annobar korona a karo na biyu, har yanzu da yawa daga cikin yan Najeriya basu aminta da cewar cutar gaskiya bace saboda manya.
Dakarun rundunar sojin sama sun kai farmaki mabuyan yan ta'adda da ke yankin karamar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna, sun yi nasarar kawar da wasun su.
Allah ya yiwa tsohon Mataimakin Babban Sufeton ’Yan Sandan Najeriya, AIG Tambari Yabo Muhammad rasuwa a asibitin koyarwa na jami'ar Usman Danfodio da ke Sokoto.
Mutane biyar sun rasa ransu a garin Ilesha-Baruba, karamar hukumar Baruten a ke jihar Kwara biyo bayan wani karo tsakanin wasu sojoji a direbobin motar haya.
Gwamnatin tarayya ta yi umurnin dakatar da shirin daukar ma'aikata 5,000 a hukumar Hana Fataucin Miyagun Kwayoyi na Kasa, NDLEA, saboda yaduwar annobar korona.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na so ayi wa manyan Limamai, manyan fastoci, manyan mawaka da yan wasanni allurar rigakafin korona kai tsaye a akwatin talbijin.
Shahararren mawaki, Dauda Kahutu Rarara ya rabawa wasu daga cikin jaruman Kannywood sabbin motoci kyauta. Wadanda ya baiwa sabbin motocin sune Jamila da Asase.
Tsohuwar jarumar kannywood Rashida Mai Sa'a ta nuna rashin jin dadinta a kan yadda yan matan Kannywood ke yawan nuna ma duniya cewa sun je shakatawa Dubai.
Tajudeen Monsuru ya kashe budurwarsa, Mutiyat Alani tare da wasu don kudin asiri sannan kuma ya kware wajen siyarwa matsafa da masu asiri sassan jikin mutane.
Aisha Musa
Samu kari