Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wani jigon jam’iyyar APC, Cif Frank Kokori ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da Gwamna Aminu Tambuwal da su shiga cikin lamarin Bishop Hassan Kukah da JNI.
Matashin mai suna Adam Hamza Soye kafin mutuwarsa, ya yi hira da wani abokinsa a kafar sada zumuntar WhatsApp inda ya sanar da abokin nasa cewa shi zai mutu.
Sabanin rade-radin da mutane suka tayi game da wasu ma'aurata da aka zarga da yin auren zobe a jihar Kano, ashe dai a masallaci aka daura auren bisa Sunnah.
Kungiyar CAN ta yi martani a kan kiran da aka yi na neman Bishop Kukah ya bayar da hakuri a kan furucinsa, inda ta bayyana barazanar MSF a matsayin abun dariya.
Jigon APC Bola Ahmed Tinubu, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi da Ayo Fayose na iya gadan shugaban kasa Buhari a 2023.
Kungiyar PYB FRONTIERS ta jadadda goyon bayanta tare da kira ga mutanen Najeriya a kan su marawa Yahaya Bello baya domin ya gaji Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Dan majalisan Adamawa mai wakiltan mazabar Numan/Lamurde/Demsa a majalisar wakilai, Laori Kwamoti ya zargi hadiman Shugaba Muhammadu Buhari ke bata masa suna.
Hukumar yan sandan Najeriya ta sanar da turawa tare da sauya wa wasu jam’ai wuraren aiki zuwa hukumomin rundunar tara a kokarin da ake yi na kawo sauyi a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin jakadun Najeriya 95 zuwa kashe daban daban a ranar Talata, 12 ga watan Janairu. kamar yadda fadarsa ta sanar.
Aisha Musa
Samu kari