Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Sanata Kabiru Gaya yabayyana ra'ayinsa na son ganin yankin kudancin kasar ta samar da Shugaban kasar Najeriya na gaba, a cewarsa haka shine zai hada kan kasar.
Yan Najeriya sun yi cece-kuce a shafukan soshiyal midiya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saki tantabaru a wajen bikin ranar sojoji amma suka ki tashi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wajen bikin tunawa da ranar soji wanda aka yi a yau Juma'a, ya ce kasar za ta samu gagarumin ci gaba a lamarin tsaro a 2021.
Kwamitin yaƙi da annobar korona a jihar Kaduna ta bayyana cewa ta kai samame gida da makarantun Almajirai daga cikin matakan da suka fara ɗauka na daƙile cutar.
Zababben shugaban kasar Amurka,Joe Biden ya nada haifaffiyar yar Najeriya, Funmi Badejo a matsayin daya daga cikin masu bashi shawara kan doka a White House.
Allah ya yiwa wani mataimakin babban sufeton rundunar yan sandan Najeriya, Yunana Babas rasuwa. Shine AIG na biyu da ke rasuwa a cikin tazarar kwanaki uku.
Allah ya yiwa Abdulkadir Jeli Abubakar III kanin Sultan na Sokoto, Abubakar Sa'ad rasuwa a ranar Alhamis, 14 ga watan Janairu bayan ya yi fama da rashin lafiya.
Gwamnatin Niger karkashin Abubakar Sani Bello, ta amince da daukar matasa 4,000 a fadin kananan hukumomi 25 da ke fadin jihar a kokarinsu na inganta tsaro.
Ashha! Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba tsohon mamba na majalisar dokokin jihar Bauchi, Abdulmumuni Ningi a daren ranar Alhamis.
Aisha Musa
Samu kari