Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin Buhari na shirin rabawa talakawa miliyan 24, N5,000 kowannensu na tsawon watanni shida daga cikin kokarin da take yi na inganta rayuwar al'ummanta.
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya bayyana matsayarsa game da fitowa takarar Shugaban kasa, ya ce yayi wuri da za a fara tattauna batun zaben 2023.
Wani dattijo dan shekaru tamanin ya mutu a wani masauki da ke Dar es Salaam, Tanzania, bayan ya shafe dare yana shakatawa da wata matashiya mai shekara 33.
Deaconness Emerald Udeakaji, Hadimar Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi a kan kasuwanci tayi murabus daga gwamnatin saboda dalili na tarwatsewar gidanta na aure.
Duk da umurnin da aka yi na bude makarantun kudi da na gwamnati, gwamnatin tarayya ta ce sam bata amince da hukuncin bude makarantu a ranar 18 ga Janairu ba.
Babatunde Hunpe ya bukaci yan Najeriya da su marawa shugabancin Bola Tinubu, babban jigon APC baya a 2023 don yana daa tanadi na musamman da ya yi wa kasar.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta yi martani ga ikirarin gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, na cewa akwai wasu Kiristoci a cikin yan Boko Haram.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara ta hanyar lallasa wasu mambobin kungiyoyin yan ta'adda na Boko Haram da ISWAP sun kwato sansaninsu.
Gwamnatin tarayya tagargadi yan Najeriya a kan su kiyaye dokokin yaduwar annobar korona ko kuma a sake sanya dokar kulle a kasar karo na biyu don samun mafita.
Aisha Musa
Samu kari