Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Gwmnatin tarayya ta saki wani sabon jawabi ga matasan kasar da suka nemi shiga shirin bayar da tallafi ga matasa na Najeriya gabannin sakin sunayen masu nasara.
Hukumar daƙile cututtuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 1,964 da suka kamu da annobar korona a ƙasar ranar Alhamis, 21 ga watan Janairu.
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya kalubalanci malaman Jihar da su gayyato Sheik Ahmad Mahmud Gumi domin ya fadada yawon da’awarsa zuwa Jihar.
Allah Ya yi wa daya daga cikin ’ya’yan Sarkin Kano na 11, Muhammadu Sunusi I, Hajiya Hadiza Sanusi Fulanin Gandu rasuwa a ranar Alhamis, 21 ga watan Janairu.
An tsaurara matakan tsaro yayin da kotu ke shirin yanke hukunci kan karar da aka daukaka na hukuncin da Kotun Musulunci ta yanke wa matasan da suka yi batanci.
Cike da goyon bayan wa’adin barin gari da aka baiwa makiyaya a jihar Ondo, masu zanga-zanga da dama sun fito titunan Akure, babbar birnin jihar a ranar Alhamis.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta ce yankin ta jajire don ganin hadin kai da ci gaban kasar, sai dai kuma ta ce tana son a dunga adalci da daidaito wajen yin komai.
Hukumr yan sanda a garin Yola, ta tabbatar da kama mutum uku daga cikin mambobin hatsabibiyar kungiyar nan da aka fi sani da “mazan Shilla” a ranar Laraba.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yi watsi da ikirarin gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello na cewa rigakafin korona na kashe mutane ne, ta ce annobar gaskiya ce.
Aisha Musa
Samu kari