Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
An ba 'yayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da suka ji munanan rauni a yayin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar gado a asibitocin garin Ilorin.
Babban limamin coci kuma Shugaban cocin Redeemed Christian Church of God, Fasto Enoch Adeboye ya bayar da tabbacin cewa kwanan nan ta’addanci zai zama tarihi.
Allah ya yi wa Alhaji Isa mahaifin shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fim ta Kannywood, Ali Jita rasuwa a daren ranar Juma'a, 5 ga watan Fabrairu.
Gwamnatin Joe Biden ta Amurka ta kawo ƙarshen takaddamar da ta hana naɗa mace ta farko da za ta jagoranci WTO bayan ta bayyana goyon bayanta ga Okonjo-Iweala.
Shehu Sani ya caccaki jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, a kan shiru da yayi game da rikicin makiyaya da manoma a kudu maso yamma.
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sun dauki matakin dakatar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara daga yin wa'azi ne don hana tashin hankali a jihar.
Ministan shari'a kuma Atoni anar na tarayya Abubakar Malami ya yi watsi da rade-radin da ke yawo na cewa fastocin kamfen dinsa na neman gwamna sun karade Kebbi.
Mijin Zahra Buhari, Ahmed Indimi ya mayar da martani ga wata budurwa da ta yi masa ba’a a kan yin allurar rigakafin korona a kasar waje, ya ce yana da yanci.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bukaci Ahmad Tinubu, babban jigon jam’iyyar APC da ya sauya wata sana'ar domin ba inda zai je a zaben shugaban kasa na 2023.
Aisha Musa
Samu kari