Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaban kasa, Adesina ta bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari ba zai iya yin magana a kan kowane batu ba.
Tsohon kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili wato Singam, ya karyata wasu rahotanni da ke cewa Allah ya yi masa rasuwa yayin wani hatsarin mota.
Akalla mutane dari biyu ne jami’an tsaro suka tsare saboda karya dokar COVID-19 da Gwamnatin jihar Kano ta shimfida wanda daga cikin mutanen an ci wasu tara.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta magantu a kan rade-radin sauya shekar Fani-Kayode da ganawarsa da shugabannin APC, ta ce ko kadan bata damu ba.
Hatsarin mota ya cika da ayarin motocin Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum a ranar Talata, 9 ga watan Fabrairu, lamarin ya yi sanadiyar mutuwar mutum biyu.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne a ranar Talata, 9 ga watan Fabarairu sun yi garkuwa da hadimin mataimakin gwamnan jihar Taraba, Alhaji Bala Baba.
Darakta janar na kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC, Salihu Lukman, ya yi martani ga ziyarar da Fani-Kayode ya kai wa wasu shugabannin APC, ya nuna adawa da haka.
Wasu da ake zaton 'yan daba ne sun sake kai farmaki a wani taron yayan jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki a karamar hukumar Edu na jihar Kwara.
Karamin ministan albarkatun man fetur, Cif Timipre Sylva ya nuna yakinin cewa ko shakka babu jam'iyyar APC mai mulki ce za ta ci gaba da shugabanci a 2023.
Aisha Musa
Samu kari