Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdulaziz Yari ya ce APC ta dauki matakin sabunta rijistar yan jam'iyyar ne bayan gano cewa an mayar rumbun rijistar jihar Lagas.
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, ya bayyana cewa canjin yanayi ne ke tursasa makiyayan kasashen waje shigowa cikin Najeriya saboda yalwar wuraren kiwo.
An gurfanar da Adeyeni Adeyeye a gaban alkalin kotun Maistare da ke jihar Osun bisa zarginsa da ake da lakada wa wani malamin dansa dukan tsiya a makaranta.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abakaliki, ta kori Fred Udogu, shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ebonyi.
Shaharrariyar tauraruwar fina-finan Kannywood Fati Muhammad ta bayyana cewa ta bar masana'antar Kannywood ne ba don ta fi karfinta ba sai don lokacinta ya ja.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi watsi da rahoton kafafen yada labarai da ke ikirarin cewa an kashe dakarunta a operation lafiya dole guda 20 a arewa maso gabas.
Jihohin Bayelsa, Ebonyi, Ekiti, Gombe, Jigawa, Kebbi, Kogi, Plateau, Taraba, Yobe da Zamfara sune basu ja hankalin masu zuba hannun jari ba daga kasashen waje.
Wasu yan bindiga a ranar Laraba, 10 ga watan Fabrairu sun kai farmaki tashar bincike na yan sanda da ke karamar hukumar Takum, jihar Taraba, sun kashe jami'i 1.
Yan ta'addan Boko Haram sun yi garkuwa da wasu jami’an hukumar kwastam ta Najeriya uku a ranar Talata, 9 ga watan Fabrairu, a garin Geidam da ke jihar Yobe.
Aisha Musa
Samu kari