Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Sanata Sani Musa mai wakiltan Neja Gabas, ya bayyana cewa yan ta'adda ne suka yi garkuwa da daliban makarantar sakandare Kagara ba yan fashi da ake cewa ba.
Jam’iyyar PDP tayi watsi da ikirarin da ke yawo cewa ta tsayar da Alhaji Atiku Abubakar a matsayin dan takarar Shugaban kasarta a zaben shugaban kasa na 2023.
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadarsa a ranar Laraba, kan satar yaran makarantar sakandare na Kagara.
Sheikh Ahmad Gumi ya ziyarci Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello a kan sace daliban sakandare na kimiyya ta gwamnati da yan bindiga suka yi a garin Kagara.
Sanata mai wakiltar Neja ta kudu, Bima Enagi, ya caccaki gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan gazawarta ta bangaren bayar da cikakken tsaro a kasar.
Babban mai ba kasa shawara a harkar tsaro, Shugaban yan sandan Najeriya, ministan labarai da takwaransa na harkokin yan sanda suna a garin Minna, jihar Neja.
Wata kyakkyawar budruwa, Maryam Shehu, ta baiwa mutane da yawa mamaki da kyakkyawan rubutunta yayin da ta nemi wanda yake ganin ya isa su zo suyi gasa da ita.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da wasu matafiya da ke a hanyarsu yan zuwa Minna daga Rijau a jihar Niger sun nemi a biya miliyan 500 kudin fansar mutanen.
Gwamnonin arewa sun bukaci mutanen arewacin Najeriya da kar su dauki fansa kan ‘yan kudu da ke zaune a kowane yanki na arewa saboda rikicin kabilanci da ake yi.
Aisha Musa
Samu kari