Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wata bakuwar cuta ta bulla a jihar Binuwai inda ta kama wasu daliban makarantar sakandare na Kwalejin Vaatia da ke Makurdi, a yanzu suna kwance a asibitoci.
Dakarun sojojin Najeriya tare da taimakon yan sa kai na MTJF sun ragargaji yan ta'addan Boko Haram inda suka kashe 81 daga cikinsu, sai dai sun rasa jami'i 1.
Mahara sun kai sabon hari kauyen Baka, karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna, inda suka kashe uba da dansa a safiyar ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu.
Dino Melaye, tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya soki mambobin jam’iyyar APC da ke tururuwar fitowa a fadin Najeriya don sabonta rijistarsu a yanzu.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta nemi taimakon 'yan Najeriya wajen gano mata wani mutum, Emmanuel Elegbenosa kan zargin damfara.
Wata motar yan sanda da aka yi amfani da ita wajen kwasar masu zanga-zangar #OccupyLekkiTollGate da aka kama a ranar Asabar, 13 ga watan Fabrairu, ta tsaya cak.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo-Janar Samuel Adebayo domin ya maye gurbin Air Vice Marshal Muhammed Usman a matsayin shugaban hukumar leken asiri.
FG ta ce ta cimma yarjejeniya da ma’aikatan jami’ar da ke yajin aiki, ta kuma bayyana cewa ana sanya ran anye jayin aiki da bude makarantu a mako mai zuwa.
Gwamnatocin Ribas da Imo sun sanar da fara biyan ma’aikata a jihohin su sabon mafi karancin albashin tare da gyara a albashin kowa kamar yadda FG ta bukata.
Aisha Musa
Samu kari