Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai hari yankin karamar hukumar Faskari a jihar Katsina inda suka yi awon gaba da mata guda goma sha uku zuwa cikin jeji.
Yayinda gwamnati ke kokarin ceto daliban makarantar Kagara da yanbindiga suka sace a jihar Neja, shugaban cocin RCCG, Enoch Adejare Adeboye ya nemi a saki Leah.
Dogo Gide, shugaban yan bindigan jihar Zamfara ya ba da tabbacin cewa nan ba da jimawa ba za a saki malamai da daliban Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati dake Kagara.
Kungiyar Arewa Citizens Against Insecurity (ACAI), ta yi kira ga gwamnan jihar Neja, Sani Bello, da ya yi kokarin magance rashin tsaro da ya addabi al'ummansa.
Babban sakataren gwamnatin jihar Neja, Ahmed Ibrahim Matane ya yi kira ga 'yan bindiga da su rungumi tattaunawa, da yin sulhu sannan kuma su ajiye makamansu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi muhimman nade-nade na mukaman gwamnati guda shida a cikin makon da ya gabata bayan cikar wa'adin mulkin wadanda ke kai.
Mohammed El-Rufai, 'da ga gwamnan jihar Kaduna, ya jinjina wa matan mahaifinsa inda ya bayyana auren mace fiye da guda daya a matsayin abu mai kyau matuka.
Gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya ce maganar da ya yi cewa ba duk 'yan fashi ne masu laifi ba ba tuntuben harshe ne ba abunda yake nufi ba kenan.
Tsohon Shugaban ma’aikatan tsaro, Abayomi Olonisakin, a ranar Alhamis, ya bayyana cewa yaki da rikice-rikicen Najeriya na gaba zai kasance a cikin dazuzzuka.
Aisha Musa
Samu kari