Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar Southern Kaduna Peoples’ Union (SOKAPU) ta nemi hukumomin tsaron kasar su binciki Sheikh Ahmed Gumi a kan neman gwamnati ta yi wa yan bindiga afuwa.
Diyar dogarin shugaba Muhammadu Buhari mai barin gado, Kanal Mohammed Abubakar, ta burge a yayinda mahaifinta ya gabatarwa shugaban kasar wata wasikar godiya.
Fitaccen mawakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Daudu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara ya gwangwaje tsoffin jaruman masana'antar Kannywood da kyautar 50,000.
Dan majalisar da ke wakiltar Ondo ta gabas da yamma a majalisar wakilai, Hon Peter Makinde ya sauya sheka daga jam'iyyarsa ta ADC zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Yan mata a jihar Gombe da ke yankin arewa maso gabashin kasar sun koka sosai a kan rashin samun mazajen aure, lamarin da ya kai ga har sun fito don magana.
Mutanen yankin Ikuru da ke karamar hukumar Andoni a jihar Ribas sun tsinci kansu a halin fargaba saboda sace sarkin garin Aaron Ikuru da yan bindiga suka yi.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya kare Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi cewa ba dan ta'adda bane kuma cewa mutum ne mara kabilanci.
Gwamnati ta bayyana cewa kungiyar Boko Haram ta ki sakin Leah Sharibu yar makarantar Dapchi ne domin ta haifar da rabuwar kai tsakanin Musulmai da Kirista.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ceto mutane fiye da 1,000 daga hannun masu garkuwa da mutane ba tare da kudin fansa ba.
Aisha Musa
Samu kari