Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasar Nijar Mahamadou Issoufou ya ba shugaba Buhari na Najeriya lambar yabo mafi girma ta Nijar da ake kira Grand Croix Des Ordre National Du Niger.
Bayan shafe kwanaki biyar ba tare da sanin inda take ba, an tsinci Amina Gwani Danzarga mai shirin zama amarya da aka nema aka rasa a Unguwar Koki a jihar Kano.
Wani kwararre a kan shugabanci, Ahmed ya ce abin da ya sa ’yan bindiga suka yawaita garkuwa da dalibai a makarantu shi ne zakuwarsu na son zantawa da gwamnati.
Ministan kula da sufurin jiragen sama na Najeriya Hadi Sirika ne ya yi wannan bayani bayan wani taro da kwamitin karta kwana shugaban kasa kan yaki da korona.
Ko sama ko kasa, an nemi wata daliba da ake shirin aurar da ita a Jihar Kano mai suna Amina Gwani Danzarga ana saura kwanaki biyu a daura mata aure da angonta.
Allah ya yi wa hadimin tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar, Louis Okoroma rasuwa a ranar Alhamis da ta gabata watanni biyu bayan mutuwar matarsa.
Kungiyoyi sun shigar da kara gaban wata kotun tarayya da ke Abuja inda suka nemi a hana Atiku Abubakar takarar neman shugabancin Najeriya cewa ba dan kasa bane.
Shugaban malamai na arewa maso yamma, Sheikh Ibrahim Khalil, ya sanar da cewa kima da daraja Malam Abduljabbar Kabara basu kai ga malamai su yi masa gangami ba.
Shugaba Buhari ne na farko a cikin manyan fitattun kasar da suka yi allurar bayan da aka yiwa wasu ma’aikatan lafiya na gaba a cibiyar kula da asibitin kasa.
Aisha Musa
Samu kari