Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Dan takarar mataimakin gwamnan jihar Yobe a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben 2019 Baba Abba-Aji ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Mayakan kungiyar ta'addanci na Boko sun saki Bulus Yikura, wani faston Najeriya da ke cocin EYN wanda suka yi garkuwa da shi a watanni biyu da suka gabata.
Bayan rushe tsohuwar jam'iyyarsa, Alhaji Mohammed Shittu tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APDA ya sauka sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a kasar.
Kungiyar CAN ta yi wa fadar shugaban kasa wankin babban bargo kan kalaman Sheeikh Gumi, ta ce da ace kirista ne ya yi furuccin da an kama shi ko a soke shi.
An samu tashin hankali a Sakkwato a ranar Laraba, 3 ga watan Maris, yayin da wasu ‘yan bindiga da ake zargin‘ yan fashi ne suka sace suruka da kuma dan uwanshi.
Wani bawan Allah Guled Ibrahim wanda ya kasance direban adaidaita sahu ya mayarwa wata fasinjarsa kudi har miliyan 2.8 wanda ta manta a cikin adaidaitarsa.
Wasu gwamnonin jihohin kudu sun yi martani game da shawarar da dillalan shanu da na kayan abinci na arewa suka yanke, na kauracewa kai kayansu yankin kudu.
Gwamna Bello Matawalle na Zamfara ya bayyana cewa wasu yan siyasa da giyar mulki ke diba sune suke daukar nauyin yan bindiga a jiharsa, kuma zai dau mataki.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wani mutumi dauke da kawunan mutane biyu a cikin kwali a Akure, babbar birnin jihar Ondo.
Aisha Musa
Samu kari