Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wasu gugun yan bindiga sun halaka jami'an tsaro da suka hada da dakarun sojojin ruwa uku da 'yan sanda uku a wurare mabanbanta a jihar Anambra a ranar Alhamis.
Wasu mahara da ake zaton yan bindiga sun kai farmaki wata kasuwa da ke garin Yar' Tasha a cikin unguwar Dansadau da ke Karamar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara.
Wata uwa mai suna Jummai Ibrahim Tsafe a jihar Kano ta nuna muradinta na son samun karin yara koda sun kai guda goma a nan gaba bayan guda 17 da tayi a baya.
Sarkin Birnin Gwari Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II ya ce maharan da suka kai hari kan ayarin motocinsa sun yi niyyar kashe shi ne amma sai aka kuskure.
Kungiyar malaman musulunci ta kasa ta nemi Gwamna Umar Ganduje da ya dage takunkumin da ya sanya wa Sheikh Abduljabbar Kabara tare da sake bude masallacinsa.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya sha alwashin sauka daga kan kujerarsa idan har mutanen da yake jagoranta suka bukaci hakan, cewa muradinsu na gaba da komai.
Rahoton da Hukumar kididdiga ta kasa NBS ya fitar, ya bayyana jihohin Imo, Adamawa da Cross Ribas a matsayin wadanda suka fi yawan rashin aikin yi a Najeriya.
Amaryar Kano da ake zargin an yi garkuwa da ita, Amina Gwani Danzarga ta ce sharrin shedan da kuma daina jin son angonta ne ya sa ta kagi batun saceta da kanta.
Tsohon mai taimakawa gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano kan harkokin yada labarai, Salihu Tanko Yakasai wanda aka fi sani da Dawisu ya koma kasar waje.
Aisha Musa
Samu kari