Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wani mutumin Najeriya ya baiwa abokinsa da suka yi karatun sakandare tare kudi N20,000, domin nuna godiya a kan irin taimakon da ya yi masa a lokacin baya.
A wani lamari mai kama da tukuicin sauyin sheka da suka yi, jam'iyyar APC mai mulki ta ba Iyiola Omisore, Dimeji Bankole da Yakubu Dogara mukamai a kwamitinta.
Gwamnan Benue, Samuel Ortom ya roki ‘yan Najeriya da kada su sanya siyasa a harin da aka kai masa, a cewarsa wannan al'amari ya wuce na siyasar bangaranci.
Shugaban hukumar NDLEA ta kasa, Buba Marwa ya bayyana cewa yankin Kudu maso Yammacin Najeriya ya na cikin wadanda suka fi ta’ammali miyagun kwayoyi a kasar.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya sha alwashin juyawa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan baya a zaben 2023 idan har ya fito takararsa a jam'iyyar APC.
Gwamna Nyesome Wike ya ce shi ba zai taba barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin kasar ba saboda a cewarsa tana dauke da cutar kansa ya kai har mataki na hudu.
Wasu ‘yan bindiga a ranar Asabar, 20 ga watan Maris, sun bude wuta kan ayarin motocin gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom yayinda suke hanyarsu ta zuwa Makurdi.
Mai martaba Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Mai Gwari II, ya ba da labarin yadda ya tsere wa wani yunkurin kashe shi da wasu ‘yan fashi suka so yi.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce yana goyon bayan amfani da karfi da kuma tattaunawa da tubabbun 'yan fashin domin hakan na da muhimmanci.
Aisha Musa
Samu kari