Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Hukumomin Saudiyya sun fitar da jerin sunayen limaman da za su jagoranci sallolin Tarawi da Tuhajjud a masallacin Harami da ke a birnin Makka a azumin bana.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun jami'a ta JAMB ta fitar da jadawalin yadda jarabawar shiga jami'a ta UTME na wannan shekarar ta 2021 zata kasance.
Yan bindiga a Abuja sun yi garkuwa da wani ma’aikacin Hukumar Gudanar da Babban Birnin Tarayya (FCTA) da wasu mutum uku, sun nemi a biya kudin fansa N200m.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Edo ta kama wani mai POS wanda ke taimakawa masu satar mutane wajen karbar kudi daga asusun bankunan wadanda lamarin ya cika da su.
Kakakin kungiyar dattawan Arewa (NEF), Hakeem Baba-Ahmed, ya yi zargin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na tafiyar hawainiya kan lamuran kasar.
Abun bakin ciki yayinda kishi ya sanya wata uwargida ta kashe kishiyarta sakamakon lakada mta duka da tayi, sannan kuma ta cinnawa dakinta da gawarta wuta.
Budurwar wacce aka bayyana da suna Jane Onyekwere, ta bayyana cewa ta gaji da tambayar da mutane ke yi mata na yaushe za ta yi aure don haka yanzu ta shirya.
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta yi martani a kan kalaman da abokiyar hamayyarta APC mai mulkin kasar ta yi cewa za ta kwashe shekara 36 tana mulkin kasar.
Najeriya ce ta 17 a kasashe mafi farin ciki a Afrika kamar yadda yake a rahoton kasashe mafi farin ciki na Kungiyar Hadin Gwiwar Cigaba ta Majalisar Diniya.
Aisha Musa
Samu kari