Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Mai Mala Buni, ya ce komawar tsohon babban Hafsan sojan kasar, Azubuike Ihejirika jam'iyyarsu zai kara sanya a ci gaba da damawa da yankin kudu maso gabas.
Uwargidan shugaban kasar ta baiwa mata da matasa tallafi na keken dinki, injin saka, da kuma kayan aikin noma domin kama sana’a, a ranar Alhamis, 25 ga Maris.
Kungiyar matasan arewa ta gargadi Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano kan mayar da gidan gwamnati zuwa wurin taron ranar haihuwar jigon APC, Bola Tinubu.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da mambobin Cocin Redeemed Christian Church of God 8 a Kaduna, a ranar Juma’a, 26 ga watan Maris.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi baƙwancin shugaban Tijjaniya na duniya Khalifa Sheikh Muhammadu Mahy Nyass, da tawagarsa a fadar shugaban kasa, Abuja.
Kotu ta yanke wa wani matashi mai shekaru 21, Afolabi Samuel, hukuncin shekara 1 a gidan yari saboda satar wayar Tecno da kudin ta kai N76,000 da tsabar kudi.
Mai kudin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya kafa daular kasuwancinsa ne da kudin da ya ranta daga wajen kawunsa, sannan yayi amfani da shi wajen shigo da kayyaki.
Mallam Garba Shehu ya caccaki masu fafutukar barkewa daga Najeriya, ya ce wasu mutane ne su ke goya wa wadannan bata-garin mutane masu yi wa kasar barazana.
Abun al'ajabi baya taba karewa kamar yadda aka samu wasu suka sauya babur mai zaman mutane biyu ya koma na mai daukar mutane har guda takwas a lokaci guda.
Aisha Musa
Samu kari