Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Soyayya ruwan zuma kuma duk abunda Allah ya tsara sai ya tabbatar, hakan ce ta kasance da wata matashiya @Raahmatuallah inda ta hadu da mijinta a nan Twitter.
Dakarun rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna a ranar Talata ta kubutar da mutane takwas da aka yi garkuwa da su tare da kwato bindiga kirar AK-49 a Galidamawa.
Majiyoyi daga jam'iyyar APC mai mulki sun nuna cewa tsohon gwamnan Lagas, Bola Tinubu na da goyon bayan gwamnonin arewa 3 gabannin zaben shugaban kasa na 2023.
Rahotanni daga Jamhuriyyar Nijar na cewa an ji arar harbe harben bindiga a kusa da fadar shugaban ƙasar da ke birnin Yamai yayinda aka yi yunkurin juyin mulki.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa bai zama dole ba ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ragamar mulki ga Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.
Yan Najeriya sun yi cece-kuce kan sauyin da aka samu a shekarun Bola Ahmed Tinubu daga 79 zuwa 69 a shafinsa na Wikipedia a ranar bikin zagayowar haihuwarsa.
Sanata Ahmad Lawan ya yi watsi da rahoton da aka alakanta da shi na cewa yana goyon bayan tsawaita wa'adin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari har bayan 2023.
Rundunar yan sandan jihar Oyo ta tabbatar da dawowar zaman lafiya a yankin Apata da ke Ibadan, babbar birnin jihar bayan rikici tsakanin Yarbawa da Hausawa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci shugabannin hafsoshin tsaro da sauran jami'an tsaro, da na leken asiri da su gano tare da fitar da miyagu a kasar.
Aisha Musa
Samu kari