Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana uwargidansa, Hajiya Aisha a matsayin mace mai kirki wacce ke son ganin ta kwato yancin yara mata da marasa galihu.
Mazauna Mbator a Shangev-Tiev na karamar hukumar Konshisha da ke jihar Benuwe, sun yi ikirarin cewa sojoji sun kashe masu mutane akalla guda 70 a wani mamaya.
Rahoto ya nuna cewa rikici na neman kunno kai a cikin jam’iyyar APC reshen Zamfara; kan jita-jitar sauya shekar Gwamna Bello Matawalle gabannin zaben 2023.
Uwargidan shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari tayi magana kan yadda ta rayu bayan tayi auren wuri, ta ce da fari ta shiga zullumin yadda rayuwa za ta kasance.
Wata kungiyar APC a arewa ta tsakiya ta nemi gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya hakura da kudinsa na son zama magajin Shugaba Muhammadu Buhari a 2023.
Tsohuwar jarumar nan ta Kannywood, Ummi Ibrahim Zee-zee ta ce ta gano cewa yan Najeriya waɗanda ba Musulmi ba sun fi Musulmi jin ƙai bayan damfararta da aka yi.
Tsohon Ministan Labarai, Farfesa Jerry Gana da magoya bayansa a jiya Laraba, 7 ga watan Afrilu, sun sauya sheka zuwa babbar Jam’iyyar adawar kasar wato PDP.
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da Eze Charles Iroegbu, Sarkin Umueze Nguru a karamar hukumar Aboh Mbaise da ke nan jihar Imo.
A ranar Alhamis, 8 ga watan Afrilu, ne wasu shugabannin 'yan fashin guda hudu suka mika wuya a jihar Katsina, sun bayyana cewa sun daina aikata ta’addanci.
Aisha Musa
Samu kari