Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Kowa ya tuna bara! Wasu 'Yan Najeriya sun tuna zamanin baya lokacin da kudi ke da daraja bayan bayyanar hotunan tsoffin kudin kasar a shafukan soshiyal midiya.
Wasu majiyoyi da suka nemi a sakaya sunayensu sun yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya kori Mohammed Adamu ne saboda rashin tsaro a kudu maso gabas.
Sanata Shehu Sani ya mayar da martani game da korar tsohon Sufeto-Janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu, ya shawarci a kan ya huta sosai don ya ciko daga rama.
Farfesa Babagana Umara Zulum, gwamnan jihar Borno, ya bada umarnin gina gidaje 500 a Nguro Soye, karamar hukumar Bama domin yan gudun hijira su samu matsuguni.
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci a Saudiyya ta sanar da cewa a bana ba za a yi bude-baki da sahur a masallatan kasar ba a lokacin Azumin watan Ramadana.
Jami'an tsaro sun mamaye titunan Owerri, babban birnin jihar Imo cikin dakon isowar Sufeto-Janar na 'yan sanda, Muhammad Adamu bayan harin yan bindiga a jihar.
Air Marshal Oladayo Amao, babban hafsan sojojin sama, ya bayyana kwarin gwiwarsa cewa Sojojin saman Najeriya (NAF) za su fatattaki ‘yan ta’adda nan kusa kadan.
Darakta-Janar na kungiyar gwamnonin APC, Salihu Lukman ya zargi shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar, Mai Mala Buni da maimaita kuskuren Oshiomhole.
'Yan sanda a jihar Kano sun gurfanar da wani matashi mai shekaru 27, Abubukar Musa, bisa zarginsa da sace kawunsa sannan ya karbi fansar naira miliyan daya.
Aisha Musa
Samu kari