Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jami’an yan sanda sun kama wasu mutane biyu da ke yin jabun lemuka. SP Benjamin Hundeyin ya saki bidiyon kamfaninsu yayin da ake gudanar da bincike.
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya (NRC) ta sanar da fara jigilar fasinjoji kyauta daga ranar Alhamis. Hakan ya biyo bayan umarnin Tinubu.
Wani magidanci ya kashe matarsa saboda wani sabani da ya shiga tsakaninsu a kan shayi. Wannan al’amari ya bai wa mutane mamaki saboda kisa ba karamin al’amari bane.
Gwamnatin jihar Cross River ta amince da tsawaita hutu ga ma’aikatanta. An fara hutun kuma ana sa ran ma’aikata za su koma bakin aiki a shekara mai zuwa, 2024.
Bayan ya sha kaye a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye na PDP ya bukaci yan Najeriya da su aiki tukuru don tara abin duniya. Maganarsa ta haddasa cece-kuce.
Simon Lalong ya magantu kan dalilin da yasa ya mikawa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu takardar murabus dinsa daga matsayin ministan kwadago da daukar ma’aikata.
Shahararren mai watsa shirye-shirye na kasar Ghana, Michael Houston ya yi wuff da kyawawan yan mata biyu a rana daya. Ya ce ya rasa abokai da dama saboda wannan.
An dakatar da masu gadi da ke aiki a Asibitin mata na Imam Wali da ke Jihar Kano, sakamakon yadda wata mata ta haihu a cikin mota a wajen asibiti saboda sakacinsu.
Gwamnan jihar Neja, Umar Bago ya yi karin haske kan kalaman da aka danganta da shi game da irin tufafin da ma'aikatan Neja za su dunga sanyawa zuwa ofis.
Aisha Musa
Samu kari