Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
A halin yanzu ‘Yan bindigan da ke aikata ta’asa a jihar Zamfara suna ta tserewa sakamakon matakan tsaro da gwamnati ta dauka da kuma aikin soji da ke gudana.
Abdullahi Adamu, sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma, ya bayyana cewa bai wa kowace kabila ko kuma yanki kujerar shugaban kasa ya sabawa kundin tsarin mulki.
Hasashe sun nuna cewa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje na iya fitowa takarar mataimakin shugaban kasa ko kuma dan majalisar dattawa a babban zaben 2023.
Wani jami’in dan sanda, Sajan Moses Kimenchu, ya ce wata budurwa ta yasar da shi bayan ya biya mata kudin makaranta. Matar ta kashe wayarta ta gudu daga gida.
Shahararren jarumi kuma mai daukar hoto a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Alhaji Aliyu Ahmad Tage ya rasu a yau Litinin, 13 ga watan Satumba.
Sojoji biyu da ke kan shinge a gaban gidan gyara hali na Kabba da ke jihar Kogi sun rasa ransu inda wani ya jikkata yayin da wasu yan bindiga suka kai farmaki.
Rahotanni ya nuna cewa kimanin dalibai 75 da aka sace daga Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kaya, karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara sun samu 'yanci.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce 'yan bindiga sun yi watsi da damar da suka samu ta sulhu a baya, yanzu tsakanin gwamnati da su sai aikawa lahira.
Kwamoti Laori, mai wakiltar mazabar Numan/Demsa/Lamurde a tarayya ya fadi nawa kowanne dan majalisar wakilai ke samu a matsayin kason aiwatar da ayyukan mazabu.
Aisha Musa
Samu kari