Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Abdelkader Bensalah da Abdelaziz Bouteflika, dukkansu tsoffin shugabannin Algeria, sun mutu cikin mako guda. Dukkansu su biyun sun wuce shekaru ashirin a mulki.
Wasu mata biyu 'yan Najeriya da suka shafe shekaru 80 suna kawance da juna sun sanyaya zukata a kafafen sada zumunta yayin da ɗaya cikinsu ta cika shekara 90.
Shahararren dan wasan barkwanci na Najeriya, Mista Ibu, ya magantu game da yin addu'ar Allah kada ya bar 'ya'yansa su yi kama da shi saboda ba shi da kyau.
Duk da cewa an kayar da su gaba daya a shekarar 2019, amma akwai wasu fitattun 'yan siyasar Najeriya wadanda za su iya dawowa kan kafarsu a zaben 2023 mai zuwa.
Wani wanda abin ya faru a kan idonsa ya bayyana cewa maharan sun kashe mutanen ne ta hanyar harbin su da bindiga ba tare da sun karbi komai daga gare su ba.
Shugaban Darikar Tijjaniyya a Najeriya, Muhammadu Sanusi II, ya gargadi ‘yan Najeriya da su daina la’antar shugabanninsu saboda halin kunci da kasar ke ciki.
Babagana Zulum na jihar Borno ya dakatar da dukkanin shugabannin kwalejin kimiyya ta Ramat da ke Maiduguri, na tsawon watanni shida bayan ya kai ziyarar bazata.
Alkalin babbar kotun majistare na jihar Sakkwato ya yankewa dan mai ba gwamna Aminu Waziri Tambuwal shawara, Hayatu Tafida da wasu biyu daurin shekaru 4 a yari.
Wasu daga cikin masu neman sarautar Sarkin Sudan na Kwantagora a Jihar Neja sun yi fatali da sakamakon zaben sabon sarkin, suna zargin cewa an fifita wani.
Aisha Musa
Samu kari