Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wata mahaifiya 'yar Najeriya ta taba zukata ta yanar gizo bayan ta durƙusa don roƙon surukarta da ta kula da ɗiyarta wacce a kwanan nan ta auri burin ranta.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe Dr. Chike Akunyili, mijin tsohuwar Ministar Yada Labarai, Dora Akunyili a ranar Talata, 28 ga Satumba.
Rundunar 'Yan sanda a jihar Kano ta yi nasarar dakile wani yunkuri da wani matashi yayi na sace dan uwansa a kauyen Danzabuwa, da ke karamar hukumar Bichi.
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta nesanta kanta da wasu kalamai da wata babbar jami'arta, Jamila ta gabatar a gaban kwamitin tsaro na majalisar dokokin kasar.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ta bayyana rashin gwamna Dapo Abiodun, mataimakin sa da kakakin majalisar a jihar a matsayin rashin hankali.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dattijai da ta tabbatar da kwamishinoni biyar da za su cike guraben ayyuka a hukumar cin hanci da rashawa.
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun sanar da cewa an shirya wani muhimmin taro a ranar Laraba, 29 ga Satumba, a Abuja don tattaunawa kan batutuwa da dama na gaggawa.
Wasu sassan sakatariyar gwamnatin tarayya da ke Abuja za su rufe daga ranar alhamis 30 ga watan Satumba don bikin samun 'yancin kai karo na 61 a ranar Juma'a.
Sabon rahoton mujallar Economic Confidential ya nuna cewa jihohin Legas, Ribas, Ogun, Kaduna, Oyo da Anambra za su iya rayuwa ba tare da tallafin tarayya ba.
Aisha Musa
Samu kari