Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Wasu shuwagabannin kasashen Afirka kamar Ali Bongo (Garbon), Joseph Kabila (Congo), da Faure Gnassingbe (Togo), sun gaji rigar mulki ne daga wajen mahaifan su.
Yawancin shugabannin Afirka na yanzu suna cikin shearu 70s da 80s. Shugaba Muhammadu Buhari shine na shida a jerin takwas daga cikinsu, yana da shekaru 78.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da sauye-sauye a wasu manyan ma'aikatu da suka hada da na jiragen sama, muhalli, wutar lantarki, da na matasa da wasanni.
Gwamnatin tarayya a ranar Juma’a ta gargadi ‘yan Najeriya da su kara tsaurara matakan tsaro yayin bikin cika shekaru 61 da samun ‘yancin kai na 1 ga Oktoba.
Fitacciyyar jarumar Kannywood, Rahma Sadau ta gana da daliban Najeriya da suke karatu a Jami’ar Integral da ke kasar Indiya, inda ta bayyana farin cikinta.
Hukumar ‘yan sandan jihar Imo ta kama wasu ma’aurata bisa zargin kashe dan su mai shekaru 28 tare da binne shi a boye saboda yana dauko masu magana a kullun.
Daraktan kungiyar kare hakkin Musulmi, Ishaq Akintola, ya mayar da martani kan sauya shekar Femi Fani-Kayode daga jam’iyyar adawa zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
Hukumar Kwastam ta Najeriya shiyyar Kano da Jigawa ta bayyana cewa jami'anta sun kama buhuhuna 707 na shinkafar waje da aka yi fasakwaurin ta a Jihar Kano.
Fitattun jiga-jigan jam'iyyar PDP daga arewacin Najeriya sun dage kan cewa sune za fito da dan takarar shugaban kasa na babbar jam'iyyar adawar kasar na gaba.
Aisha Musa
Samu kari