Aisha Ahmad
3799 articles published since 27 Mar 2024
3799 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa matatar mai ta Dangote da ke Legas ta ce korafe-korafen kungiyoyin man fetur ba zai hana ta raba mai zuwa sassan kasar nan ba.
A labarin nan, za a ji wasu lauyoyi biyu a Kano, Ahmed Musa da Ridwan Yunusa,sun ce ba su san da batun shiga shari'ar da gwamnatin Kano ke shirin yi da Jafar ba.
A labarin nan, za a ji cewa wata kungiyar kiristoci a Najeriya ta zargi masu dakon man fetur da kokarin kawo tasgaro ga saukin da Dangote ke son samar ga talaka.
A labarin nan, za a ji yadda asibitin koyar wa na Malam Aminu Kano ya mika kokon bara ga kamfanin rarraba hasken wutar lantarki da ya dawo da wutar da aka yanke.
A labarin nan, za a ji cewa iyayen Haneefa, ɗaya daga cikin yaran da igiyar ruwa ta tafi da su a Zariya sun faɗi yadda aka sanar da su gano gawarta.
A labarin nan, za a ji yadda magoya bayan tsohon dan takarar Shugaban Kasa a jam'iyyar LP, Obidients su ka mika bukatarsu ga Goodluck Ebele Jonathan.
A labarin nan, za a ji yadda Dumebu Kachikwu, tsohon dan takarar Shugaban Kasa a ADC ya dauki zafi bayan INEC ta mika ADC ga Davide Mark da abokansa.
A baya, kun ji cewa Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC ta bayyana aniyar fara gudanar da zanga-zanga don adawa da yunkurin hana Sanata Natasha Akpoyi koma wa ofis.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar ya bayyana cewa akwai bukatar a tabbatar wa kananan hukumomin yancin kansu don kawi ci gaba.
Aisha Ahmad
Samu kari