Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa Riley Moore da tawagarsa da suka sauka a Najeriya gane da zargin kisan kiristoci ya magantu bayan taron da ya yi da Nuhu Ribadu.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Shugaban Najeriya a lokacin soji da farar hula, Cif Olusegun Obasanjo ya ce za a iya murkushe Boko Haram idan an sake dabara.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya shiga batun aikin hajjin bana, ya bayar da lamunin Naira N10bn don ceto kujerun maniyyata.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar ma'aikatan mai ta kasa, PENGASSAN ta bayyana yadda ta ke kokarin shawo kan Dangote don biyan wasu injiniyoyin matatar mansa.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shawarci tawagar Amurka kan kisan kiristoci ta ziyarci Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar saman Najeriya ta samu nasarar ragargaza sojojin da su ke kokarin tserewa bayan sun ayyana juyin mulki a Benin.
A labarin nan, za a ji cewa daliban makarantar St. Mary da yan ta'adda suka sace sun samu shakar iskar ƴanci bayan gwamnatin tarayya ta ce ta ceto su.
A labarin nan, za a ji Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya ce dole mutum ya rika tuna tushensa tare da yin aikin alheri domin gode wa ni'imar da Allah SWT ya yi masa.
A labarin nan, za a ji cewa wata kotu dake zamanta a Maiduguri, babban birnin jihar Borno ta kama wani Bafulatani da laifin kishe abokinsa da adda.
Aisha Ahmad
Samu kari