Aisha Ahmad
4003 articles published since 27 Mar 2024
4003 articles published since 27 Mar 2024
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen dan siyasa a Kano, Garba Kore Dawakin Tofa ya ce akwai shirin Kwankwasiyya na hana Abba Kabir Yusuf takara a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Olugbemisola Odusote a matsayin sabuwar Shugaba a makarantar horas da lauyoyin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa mutanen karamar hukumar Mashegu a Jihar Neja sun shiga cikin zullumi bayan wasu manoma sun gano bam yayin da suka shiga gona.
A labarin nan, za a ji cewa wasu yara sun shiga farin ciki bayan an gano gawar mahaifinsu, nannade a cikin likkafani kamar yau aka birne shi bayan shekaru 20 a kasa.
A labarin nan, za a ji Alhajiji Nagoda, hadimin Gwamna Abba Kabir Yusuf bai fitar da rai da cewa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso zai shige masu gaba zuwa APC.
A labarin nan, , za a ji cewa jagora a APC reshen jihar Taraba, Cif David Sabo Kante ya bayyana fargabar cewa sauya sheka na iya ruguza jam'iyya.
Dr. Suleiman Isyaku Mohammad, fitaccen masanin tsaro a Arewacin Najeriya ya dora wa gwamnati alhakin rasa rayuka a harin da ƴan ta'adda suka kai Neja
A labarin nan, za a ji cewa sojoji a Borno sun gamu iftila'i bayan taka wasu bama-bamai a hanyarsu ta kai wa ƴan ta'adda farmaki a dajin da ke da iyaka da Yobe.
A labarin nanz, za a ji cewa kasuwar masu gyaran motoci ta gamu da mummunan iftila'i bayan gobara ta kama, ta ci ba ƙaƙkautawa na lokaci mai tsawo.
Aisha Ahmad
Samu kari